Gateway United F.C.

Kungiyar kwallon kafa ta Najeriya

Gateway United FC kulob ne na ƙwallon ƙafa da ke Abeokuta, Jihar Ogun. A halin yanzu suna buga gasar rukuni ta Najeriya wato Nigerian League, (Nigeria National League).

Gateway United F.C.
Bayanai
Iri ƙungiyar ƙwallon ƙafa
Ƙasa Najeriya
Mulki
Hedkwata Abeokuta
Tarihi
Ƙirƙira 1998

Suna buga wasanninsu na gida ne a filin wasa na MKO Abiola International Stadium dake Abeokuta.

Tsoffin masu horarwa gyara sashe

  • Loveday Omoruyi
  • Ogunbote Ayodeji
  • Philip Boamah
  • Henry Nwosu
  • Olabode Awakan
  • Samuel Abimbola[1]

Ƙungiyar ta yanzu gyara sashe

Tun daga watan Mayu 2018  

No. Pos. Nation Player
1 GK   NGA Ibunkun Araromi
2 Df   NGA Taiye Muritala
4   NGA Ibrahim Abdullahi
5   NGA Mannir Ubale
10 FW   CMR Fabassou Djoufoune
11   NGA Sani Abbani
14   NGA Usman Suleiman
15   NGA Samuel Agba
16   NGA Alhassan Yusuf
17   NGA Chidera Ejike
18   NGA Akeem Balogun
No. Pos. Nation Player
19   NGA Franklin Matibuze
20 DF   NGA Maurice Chigozie
22   NGA Obi Vincent
24   NGA Ola Ogundele
25 DF   NGA Isaac Giwa
26   NGA Austin Oladapo
27 GK   BEN Emmanuel Fabiyi
28   NGA Saleh Mohammed
29 DM   NGA James Oronsaye
30   NGA Uche Owasanya
32   NGA Abiola Babatunde
34   NGA Bilya Yarma
35   NGA Bala Mohammed
MF   NGA Mathias Samuel

Manazarta gyara sashe

Hanyoyin hadin waje gyara sashe