Abd al-Rahman ɗan Awf
(an turo daga 'Abd al-Rahman dan 'Awf)
Abdul-rahman ya kasance ɗaya daga cikin sahabban Annabi Muhammad S.A.W kuma ya kasance daga cikin manya sahabban Annabi.
Abd al-Rahman ɗan Awf | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Makkah, 580 (Gregorian) |
ƙasa | Khulafa'hur-Rashidun |
Mutuwa | Madinah, 654 |
Makwanci | Al-Baqi' |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama |
Umm Kulthum bint Uqba (en) Sahla bint Suhail (en) Sahla bint Asim (en) Q25453700 |
Yara | |
Sana'a | |
Sana'a | Ɗan kasuwa |
Aikin soja | |
Ya faɗaci |
Badar Yaƙin Uhudu Yaƙin gwalalo |
Imani | |
Addini | Musulunci |