Zonzon gunduma ce kuma al'ummar ƙauye a karamar hukumar Zangon Kataf a kudancin jihar Kaduna a yankin Middle Belt a Najeriya. Lambar gidan waya na yankin ita ce 802138.[1]

Zonzon

Wuri
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin NajeriyaJihar Kaduna
Ƙananan hukumumin a NijeriyaZangon Kataf
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 802138
Zonzon
kotun zonzon

Matsugunai

gyara sashe

Waɗannan su ne wasu manyan ƙauyuka a gundumar Zonzon sun haɗa da:[2]

  • Abiya Babu
  • Aza Aka
  • Chen Akoo
  • Fabwang (H.Ung.Tabo)
  • Kati (H.Wawa-Rafi)
  • Mabukhwu
  • Makunanshyia
  • Makutsatim
  • Manyi Sansak
  • Mashan
  • Masong
  • Mawuka
  • Mawukili
  • Sakum
  • Taligan (I,II)
  • Zonzon

Mutanen gundumar Zonzon musamman mutanen Atyap ne,tare da mazauna wasu sassan Najeriya a manyan garuruwanta.

Fitattun mutane

gyara sashe

Duba kuma

gyara sashe
  1. "Zonzon, Unguwar Gaya, Zangon Kataf, Kaduna State, Nigeria". mindat.org. Retrieved September 28, 2020
  2. Achi et al (2019) p. 11