Bala Achi
Bala Achi (2 ga Disamba, 1956 - 5 ga Afrilu, 2005) ya kasance sanannen masanin tarihin Niɡeriya, marubuci kuma masanin ilimi.
Bala Achi | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Zonzon, 2 Disamba 1956 |
Mutuwa | Abuja, 5 ga Afirilu, 2005 |
Sana'a | |
Sana'a | Malami da Masanin tarihi |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Tarihi
gyara sasheAn haifi Bala Achi a gidan Achi Kanan da Zuciya Achi a ranar biyu 2 ga watan Disamba, shekarar alif dubu ɗaya da ɗari tara da hamsin da shida 1956. Shi ne na uku a gidan.
Ya kasance aikinsa na ilimi a LEA Primary School, Zonzon, Zangon Kataf LGA inda ya rike mukamin Headboy shekarar alif dubu ɗaya da ɗari tara da sittin da takwas zuwa da sittin da tara(1968-1969), daga nan ne ya zarce zuwa St. John's Colleɡe (wanda daga baya ake kira Rimi Colleɡe), a Kaduna bayan samun wata Takardar Makarantar Leavinɡ a shekarar alif dubu ɗaya da ɗari tara da sittin da tara 1969, don karatun sakandaren sa, inda kuma ya kasance Shugaban Fellow kungiyar daliban Kiristocin (FCS) daga shekarar alif dubu ɗaya da ɗari tara da saba'in da uku 1973 har zuwa lokacin da aka kammala shi da Takaddar Makarantar Afirka ta Yamma (WASC) a shekarar alif dubu ɗaya da ɗari tara da saba'in da huɗu 1974.