Kanai, Najeriya

Wani yankin kauye ne a jihar Kaduna, Najeriya

Kanai (Hausa Gora)[1] yanki ne kuma kauye ne a karamar hukumar Zangon Kataf a kudancin jihar Kaduna a yankin Middle Belt aNajeriya. Lambar gidan waya ta yankin ita ce 802139.{

Kanai, Najeriya

Wuri
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaJihar Kaduna
BirniKaduna
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta gyara sashe

  1. Achi et al (2019), p. 36.