Ziad Youssef Fazah ( Larabci: ﺯﻳﺎﺩ ﻓﺼﺎﺡ ) An haifeshi a watan 10 ga Yuni na 1954. Yana da asali da kasashe biyu Laberiya da Lebanon kuma yayi ikirarin yanajin yarurruka sama da 59.[ana buƙatar hujja] A yanzu yana zaune ne a garin Porto Alegre , Brazil.

Ziad Fazah
Rayuwa
Haihuwa Monrovia, 10 ga Yuni, 1954 (70 shekaru)
ƙasa Lebanon
Brazil
Mazauni Porto Alegre (en) Fassara
Karatu
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a polyglot (en) Fassara da Malami

Yarukan da yake ji

gyara sashe
  1. Albanian[ana buƙatar hujja]
  2. Amharic[ana buƙatar hujja]
  3. Larabci[ana buƙatar hujja]
  4. Armeniyanci[ana buƙatar hujja]
  5. Azabainiyanci[ana buƙatar hujja]
  6. Bengali[ana buƙatar hujja]
  7. Bulgariyanci[ana buƙatar hujja]
  8. Burmanci[ana buƙatar hujja]
  9. Cantonanci[ana buƙatar hujja]
  10. Cypriot
  11. Czech
  12. Danish
  13. Dutch
  14. Dzongkha
  15. Turanci
  16. Fijian
  17. Finnish
  18. Faransanci
  19. Jamusanci
  20. Girkanci
  21. Yahudanci
  22. Indiyanci
  23. Hungariyanci
  24. Icelandic
  25. Indonesiyanci
  26. Italiyanci
  27. Japananci
  28. Koriyanci
  29. Kyrgyz
  30. Laotian
  31. Malagasy
  32. Malay
  33. Maltese
  34. Mandarin
  35. Mongolian
  36. Nepali
  37. Norwegian
  38. Pashto
  39. Papiamento
  40. Persian
  41. Polish
  42. Portuguese
  43. Romanci
  44. Rashanci
  45. Samoan
  46. Serbo-Croatian
  47. Shanghainese
  48. Singlish
  49. Sinhala[ana buƙatar hujja]
  50. Sifaniyanci[ana buƙatar hujja]
  51. Tibeti
  52. Swahili
  53. Swedish
  54. Tajik
  55. Thai
  56. Turkish
  57. Urdu[ana buƙatar hujja]
  58. Uzbek
  59. Vietnamese[ana buƙatar hujja]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe

Hanyoyin hadi na waje

gyara sashe
  • "First Person: Ziad Fazah". Financial Times. Retrieved 2008-06-21.
  • "Ziad Fazah in Viva el lunes in Chilean TV". Viva el lunes, Canal 13 (in Sifaniyanci). Retrieved 2009-09-10.