Yusuf Alkaradawi

Ɗan Misra mai Fahimtar Addinin Musulunci a Doha, ƙasar Katar

Yusuf al-Qaradawi (; ko kuma Yusuf al-Qardawi; An haifeshi ne a ranar 9 ga watan satumban shekarar 1926 - 26 Satumba 2022) ɗan ƙasar Egypt ne kuma malamin Addinin Musulunci amman yana zaune ne a Doha, wato ƙasar Qatar, kuma shine shugaban ƙungiyar International Union of Muslim Scholars.[1] ya ƙarfafa ma Hassan al Banna, Abul A'la Maududi da kuma Naeem Siddiqui.[2] ya shahara ne akan aikin sa da yake yi mai suna "الشريعة والحياة", al-Sharīʿa wa al-Ḥayāh ma'ana ("Shari'a da kuma Rayuwa"), wanda ake nunawa a tashan sadarwa na Al Jazeera, wanda ke da kimanin mutane masu kallo sama da miliyan 40 zuwa 60 a faɗin duniya.[3][4] Kuma an san shi da Islam Online, yanar gizo wacce ya taima ka a shekarar 1997 kuma shine shugabanta.

Yusuf Alkaradawi
1. Leader of the International Union of Muslim Scholars (en) Fassara

2004 - 7 Nuwamba, 2018
← no value - Ahmed Raïssouni (en) Fassara
1. President of the European Council for Fatwa and Research (en) Fassara

30 ga Maris, 1997 - 26 Satumba 2022
← no value
Rayuwa
Haihuwa Saft Turab (en) Fassara, 9 Satumba 1926
ƙasa Kingdom of Egypt (en) Fassara
Republic of Egypt (en) Fassara
United Arab Republic (en) Fassara
Qatar
Misra
Harshen uwa Larabci
Mutuwa Doha, 26 Satumba 2022
Ƴan uwa
Yara
Karatu
Makaranta Institute of Arab Research and Studies (en) Fassara 1958) postgraduate diploma (en) Fassara
Jami'ar Al-Azhar
(1944 - 1958) doctorate (en) Fassara
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a Ulama'u, marubuci, Islamic jurist (en) Fassara, maiwaƙe, masana, Mai da'awa da muhaddith (en) Fassara
Wurin aiki Doha
Employers Qatar University (en) Fassara
IslamOnline (en) Fassara
Muhimman ayyuka The Lawful and the Prohibited in Islam (en) Fassara
Kyaututtuka
Mamba International Union of Muslim Scholars (en) Fassara
Academy of Islamic Studies (en) Fassara
International Islamic Fiqh Academy (en) Fassara
Ƴan'uwa Musulmai
European Council for Fatwa and Research (en) Fassara
Imani
Addini Musulunci
al-qaradawi.net
Yusuf Alkaradawi
Yusuf Alkaradawi
 
Alkardawi, a makarantar Azhari dake Tanta
 
Yusuf Alkaradawi

Alkardawi ya wallafa littattafai fiye da 120,[4] haɗe da The Lawful and the Prohibited in Islam da kuma Musulunci.[3][5]

Manazarta

gyara sashe
  1. AFP (news agency) (11 May 2014). "Qatar-based cleric calls for Egypt vote boycott". Yahoo News. Archived from the original on 16 June 2014.
  2. Al-Qaradawi, Yusuf (2002). Ibn al-Qarya wa-l-Kuttab: Malamih Sira wa-Masira, Vol. 1. Dar al-Shorouq. p. 245
  3. 3.0 3.1 No.9 Sheikh Dr Yusuf al Qaradawi, Head of the International Union of Muslim Scholars – "The 500 most influential Muslims in the world 2009", Prof John Esposito and Prof Ibrahim Kalin – Edmund A. Walsh School of Foreign Service, Georgetown University
  4. 4.0 4.1 Smoltczyk, Alexander (15 February 2011). "Islam's Spiritual 'Dear Abby': The Voice of Egypt's Muslim Brotherhood". Der Spiegel. Retrieved 11 July 2014.
  5. "Al-Qaradawi Turns Down Offer to Assume Leadership of the Muslim Brotherhood". Al Jazeera. 12 January 2004.