Yunusa Abubakar, ɗan siyasa ne mai wakiltar mazabar Yamaltu-Deba a majalisar wakilan Najeriya.[1][2][3]

Yunusa Abubakar
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

11 ga Yuni, 2019 -
District: Yamaltu/Deba
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

6 ga Yuni, 2015 -
Rayuwa
Haihuwa Deba (en) Fassara da Jihar Gombe, 8 ga Yuli, 1959 (65 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Jami'ar Maiduguri
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Wurin aiki People's Representative Council (en) Fassara
Imani
Addini Musulunci
Jam'iyar siyasa All Progressives Congress

Rayuwar farko da ilimi

gyara sashe

Hon. Abubakar dan asalin karamar hukumar Yalmatu/Deba ne a jihar Gombe .[4]

Ya yi karatu a Makarantar Sakandare ta Gwamnati da ke Kaltungo,Jihar Gombe, kuma ya samu shaidar kammala karatun sa a shekarar Alif dari tara da saba'in da bakwai 1977. Ya ci gaba da zuwa Kwalejin ilimi wato Polytechnic, inda ya sami HND a fannin injiniyan,lantarki a shekarar 1990.[5]

A shekarar 2002 aka zabe shi a matsayin dan Majalisar Dokokin jihar Gombe mai wakiltar Yamaltu-Deba daga 2000 zuwa 2003. An zabe shi a shekarar 2015 don zama wakilin Majalisar Tarayya mai wakiltar mazabar Yamaltu-Deba a jam’iyyar APC .

Manazarta

gyara sashe
  1. Emmanuel, Seun (2018-03-28). "APC Tenure Elongation: Buhari only speaks for party minority - Yunusa Abubakar". City People Magazine (in Turanci). Retrieved 2022-10-06.
  2. "ShineYourEye". www.shineyoureye.org. Retrieved 2022-10-06.
  3. Babah, Chinedu (2017-10-23). "ABUBAKAR, Hon Yunusa Ahmad". Biographical Legacy and Research Foundation (in Turanci). Retrieved 2022-10-06.
  4. "Hon. Abubakar Yunusa biography, net worth, age, family, contact & picture". www.manpower.com.ng. Retrieved 2022-10-06.
  5. "National Assembly | Federal Republic of Nigeria". nass.gov.ng. Retrieved 2022-10-06.