Youba Sokona

Malian Climatologist

Youba Sokona FAAS FTWAS (an haife shi 23 ga Mayu, 1950) ƙwararren ɗan ƙasar Mali ne a fannin makamashi da ci gaba mai dorewa, musamman a cikin Afirka. Ya kasance mataimakin shugaban kwamitin kula da sauyin yanayi (IPCC) tun daga watan Oktoban, 2015 da kuma babban marubuci a IPCC tun 1990.[1]

Nassoshi gyara sashe

  1. Youba Sokona. "Curriculum Vitae" (PDF). Archive IPCC (in Faransanci). Retrieved 1 December 2020.