Yakubu Oseni

Dan siyasar Najeriya

Yakubu Oseni (an haife shi a shekara ta 1975) ɗan siyasar Najeriya ne kuma Sanatan Tarayyar Najeriya mai wakiltar mazaɓar Kogi ta tsakiya a jihar Kogi dake Najeriya.[1] An zaɓe shi a watan Fabrairun shekarar 2019 a babban zaɓen Najeriya ƙarƙashin jam’iyyar APC.[2][3][4]

Yakubu Oseni
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

11 ga Yuni, 2019 - 11 ga Yuni, 2023 - Abubakar Sadiku Ohere
District: Kogi Central
Rayuwa
Haihuwa Adavi (Nijeriya), 1975 (48/49 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa All Progressives Congress

Oseni ya lashe kujerar Sanata da ƙuri'u 76,120,[5] Natasha Akpoti ta jam'iyyar Social Democratic Party (Nigeria) ta biye masa, wacce ta samu ƙuri'u 48, 336 ya zo na biyu, Sanata mai ci, Ahmed Ogembe na jam'iyyar Peoples Democratic Party (Nigeria), wanda ya zo na uku ya samu ƙuri’u 19,359 a babban zaɓen shekarar 2019.[6][7]

Ya kasance Shugaban Hukumar Kula da Harajin Cikin Gida ta Jihar Kogi daga shekarar 2016 zuwa shekara ta 2018 wanda Gwamnan Jihar Kogi Yahaya Bello ya naɗa.[8][9]

Reference

gyara sashe
  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-03-16. Retrieved 2023-03-16.
  2. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2019-07-27. Retrieved 2023-03-16.
  3. https://www.pulse.ng/news/politics/apc-clinches-kogi-central-senate-seat/bhqvetw
  4. https://leadership.ng/
  5. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-03-16. Retrieved 2023-03-16.
  6. https://www.premiumtimesng.com/regional/north-central/316028-apc-wins-kogi-central-senate-seat.html?tztc=1
  7. https://punchng.com/apc-wins-kogi-central-senate-seat/
  8. https://leadership.ng/
  9. https://kogireports.com/alhaji-yakubu-oseni-receives-new-kirs-boss/