Ohere Sadiku Abubakar FNSE, (an haife shi a shekarar 1966), kuma dan siyasa ne na kasar Najeriya kuma sanata mai wakiltar Kogi ta tsakiya.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe