Gundumar Sanatan Kogi ta tsakiya

majalisar dattawa a Najeriya

Gundumar Kogi ta tsakiya ta ƙunshi ƙananan hukumomi guda 5 da suka haɗa da, Adavi, Ajaokuta, Okehi, Okene, da Ogori-Mangogo.[1][2] Wakilin dake wakiltar yankin a yanzu shine Sanata Yakubu Oseni.[3][4]

Kogi Central
zaben sanatoci
Bayanai
Ƙasa Najeriya
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin NajeriyaJahar Kogi

Jerin Sanatocin da suka wakilci yankin

gyara sashe
Sanata Jam'iyya Shekara Najalisa
Ahmed Tijani Ahmed PDP 1999–2003 4th
Mohammed Ohiare PDP 2003–2007 5th
Otaru Salihu Ohize AC 2007–2011 6th
Nurudeen Abatemi Usman PDP 2011–2015 7th
Ahmed Ogembe PDP 2015–2019 8th
Yakubu Oseni APC 2019–yanzu 9th

Manazarta

gyara sashe
  1. Sule, Itodo Daniel; Alabi, Christiana T. (2016-09-20). "Kogi central communities protest blackout, bad roads". Daily Trust (in Turanci). Retrieved 2020-05-12.
  2. "Gov. Bello inaugurates community roads in Kogi Central, 4 days to election". Pulse Nigeria (in Turanci). 2019-11-12. Archived from the original on 2019-11-13. Retrieved 2020-05-12.
  3. "APC wins Kogi Central Senate seat" (in Turanci). 2019-02-25. Retrieved 2020-05-12.
  4. "APC wins Kogi Central Senate seat". Punch Newspapers (in Turanci). Retrieved 2020-05-12.