Yahaya Abubakar Abdullahi

Dan siyasar Najeriya

Yahaya Abubakar Abdullahi (an haife shi a ranar 10 ga watan Disamban shekarar alif ɗari tara da hamsin 1950) ɗan siyasan Nijeriya ne kuma ya kasance babban farfesa. [1] An haife shi ne a garin Argungu, a cikin jihar kebbi ta yanzu a Najeriya. Shi ne Sanata mai wakiltar shiyyar Kebbi ta Arewa a Jihar Kebbi a majalisar dokokin Najeriya.[2][3] Shi ne kuma Shugaban Masu Rinjaye na Majalisar Dattawa na Majalisar Dokoki ta 9 ta Najeriya.[4]

Yahaya Abubakar Abdullahi
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

13 ga Yuni, 2023 -
District: Kebbi North
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

11 ga Yuni, 2019 -
District: Kebbi North
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

ga Yuni, 2019 - ga Yuni, 2023
District: Kebbi North
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

ga Yuni, 2015 - ga Yuni, 2019
District: Kebbi North
Rayuwa
Haihuwa Argungu, 10 Disamba 1950 (73 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Hausa
Karatu
Makaranta Jami'ar Ahmadu Bello
Harsuna Turanci
Hausa
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa, civil servant (en) Fassara da United Kingdom Permanent Secretary (en) Fassara
Mamba majalisar na 9
Imani
Jam'iyar siyasa All Progressives Congress
Peoples Democratic Party
Senator Yahaya Abubakar Abdullahi.jpg

Tarihin Rayuwa

gyara sashe

Harkar Siyasa

gyara sashe

Lambobin Yabo

gyara sashe

Manazarta

gyara sashe
  1. "SOCIAL INJUSTICE AND THE NUISANCE VALUE OF SENATOR YAHAYA ABDULLAHI - PRECIOUS OHAEGBULAM". 20 September 2019.
  2. "National Assembly | Federal Republic of Nigeria". www.nassnig.org.
  3. Busari, Kemi (8 June 2019). "UPDATED: Senate Presidency: 61 senators endorse Lawan - Campaign Group - Premium Times Nigeria".
  4. "Abdullahi Yahaya emerges Senate majority leader". 3 July 2019. Archived from the original on 20 April 2021. Retrieved 24 October 2023.