Wazobia FM
Wazobia FM gidan rediyon pidgin ne na Najeriya wanda ke watsa shirye-shiryensu cikin pidgin da sauran yarukan asali wadanda suka hada da Igbo, Yarbanci, da Hausa.[1][2] Tana da tashoshi a Legas, Kano, Abuja, Fatakwal da Onitsha.[3][4][1]
Wazobia FM | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | Tashar Radio |
Ƙasa | Najeriya |
Gidan rediyon mallakar Aim Group ne, wadanda kuma su ne masu gidajen Cool FM, Nigeria Info, Arewa radio da Kidz FM.[5]
Tarihi
gyara sasheWazobia FM 95. An kafa 1 a watan Nuwamba 2007, a Jihar Legas ta Aim Group kuma ita ce gidan rediyon pidgin na farko a Najeriya. [6] [7] [8] Bayan shekara daya aka bude wani reshe a Fatakwal da mita 94.1, sai kuma reshe a Abuja a watan Janairun 2011 mai mitar 99.5, sai kuma wani reshe a jihar Kano mai lamba 95.1 a watan Oktobar 2011. A watan Yuli 2018, an bude wani reshe a Onitsha, jihar Anambra. [9]
Tashoshi
gyara sasheYawanci | Garin |
---|---|
99.5 MHz | Abuja |
95.1 MHz | Kano |
95.1 MHz | Legas |
93.7 MHz | Onitsha |
94.1 MHz | Fatakwal |
Nassoshi
gyara sashe- ↑ 1.0 1.1 Akinmade T. Akande, Oladipo Salami, ed. (2021). Current Trends in Nigerian Pidgin English: A Sociolinguistic Perspective. De Gruyter. pp. 84–85. ISBN 9781501513541.
- ↑ Ojaruega, Enajite Eseoghene; Omoko, Peter E.; Awhefeada, Sunny I., eds. (2018). Scholarship and Commitment: Essays in Honour of G.G. Darah. Malthouse Press. p. 406. ISBN 9789785557886.
- ↑ Ojoye, Taiwo (2019-03-24). "I worked as guard, cleaner as a varsity student in Paris – Serge Noujaim, CEO, Cool FM". Punch Newspapers (in Turanci). Retrieved 2024-06-02.
- ↑ Floribert Patrick C. Endong, ed. (2019). Popular Representations of America in Non-American Media. IGI Global. pp. 262–263. ISBN 9781522593140.
- ↑ Ndukwe, Ijeoma. "'Everyone is hustling here': The Lebanese of Nigeria". Al Jazeera (in Turanci). Retrieved 2024-06-02.
- ↑ "AIM Group boss, Amin Mousalli reveals how he started Wazobia FM with his cleaners". Encomium (in Turanci). 2016-01-25. Retrieved 2024-06-02.
- ↑ "Wazobia FM celebrates 7th anniversary". Nigerian Entertainment Today (in Turanci). 2014-11-02. Retrieved 2024-06-02.
- ↑ "Celebratory Milestone for Wazobia FM – THISDAYLIVE". www.thisdaylive.com. Retrieved 2024-06-02.
- ↑ Okonkwo, Nwabueze (2019-03-06). "Widow attacked and dispossessed of her capital receives N50,000 from Wazobia FM". Retrieved 2024-06-01.