User talk:Ustaxabunuhu
Barka da zuwa! gyara sashe
Ni Robot ne ba mutum ba.
Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Ustaxabunuhu! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:
- Gabatarwa
- Tutorial
- Cheatsheet
- Yadda ake rubuta muƙala
- Manufofin Hausa Wikipedia
- Shawarwari goma akan gyaran Wikipedia
Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 21:27, 8 ga Augusta, 2023 (UTC)
Gyara gyara sashe
Barka da aiki @Ustaxabunuhu, naga yadda kake kirkirar makala a Hausa Wikipedia lallai akwai gyare-gyaren da baka yi. Baka bin ƙa'idodin kirkirar makala. Kafin ka cigaba da kirkirar makala akwai bukatar ka duba Wannan shafin. Cigaba da kirkirar makala kamar yadda kake yi haka zai sa na dakatar da kai daga yin duk wani gyara a Hausa Wikipedia. Nagode Gwanki(Yi Min Magana) 06:00, 1 Satumba 2023 (UTC)