Abubakar nuhu

Suna na Abubakar nuhu Kuma Ni bahaushe ne Dan Asalin jihar katsina, Na kasan ce marubuci a hausa Wikimedia daga shekarar 2022 har zuwa yanzu. Da fatan zamu hada gwiwa domin yada ilimi kyauta a karkashin hausa Wikimedia, Nagode. Ana iya tuntuba ta a kafofin sadarwa na zamani kamar haka.

Hawikimedia: ustaxabunuhu

Facebook: Abubakar nuhu

Twitter: @nuhuabu66

Instagram:abubakarnuhu55

TikTok:@abubakarnuhu258.