Gwanki
Ya yi rajista 16 Nuwamba, 2013
Abubakar A Gwanki
Harsunan edita | ||||||
---|---|---|---|---|---|---|
| ||||||
Editoci da yarensu |

daga hagu Hamza DK, Ni, Bash da Alyaryasie a wajen Taron Wayar da kai game da Wikipedia a Kano wanda na shirya kuma ya guda a watan Yuli 2021.
![]() |
Wannan edita ɗan Jihar Kano ne. |
Sunana Abubakar A Gwanki, Ni bahaushe ne kuma maison yin rubuce rubuce saboda hausawa, Nayi rubuce rubuce da dama a kan wannan shafin na Hausa Wikipedia Ni dalibine mai neman ilimi! A hadu dani a shafina na Wikipedia ta Turanci
Kana iya tuntube ni ta wadannan kafofin na Sada zumunta ko kuma kayi min magana ta shafina na tattaunawa. a nan |