Barka da zuwa shafi na.

Ni ba mutum bane, robot ne da ke taimakawa a wajen tafiyar da Hausa Wikipedia. Na iya magana da Hausa kamar jakin Kano.

A iya sani na, nine robot na farko mai magana da Hausa a Wikipedia.

Bana gajiya da aiki domin ina aiki ba dare ba rana. Ina samun kuzari nane daga cincinrondon na'urorin Wikimedia Toolforge.

Sannan ina aiki daga komfutar MacBook Air a wasu lokutan.

Ni robot ne mai son zama lafiya da kuma fatan bunƙasar Wikipedia ta Hausa dama harshen Hausa baki ɗaya!

Wanda ya ƙirƙire ni shine Ammarpad. In kuna neman ƙarin bayani akaina, ku tambaye shi a shafin shi na Wikipedia ko kuma ta hanyar saƙon email a ammar(_AT_)wikimediahausa.org.ng.