Barka da zuwa! gyara sashe

 
Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, IbrahimYakubuomar! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma ina fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial, ko kuma ka tambayeni a shafina na tattaunawa. Na gode.Em-mustapha talk 16:45, 17 Satumba 2021 (UTC)Reply

Jan hankali gyara sashe

Barka da ƙoƙari, muna farin ciki da gudunmawar da kake badawa wurin inganta shafukan Wikipedia. Sai abinda nake son jan hankalin ka akai shine, naga kana share space maimakon barinsa a tsakanin kalma da kalma, ko tsakanin comma, fullstop da kalmar dake biye masu, wannan kuskure idan kabi tsarin ƙa'ida na rubutu, akwai sarari tsakanin kalmomi da abinda ke biye masu, idan kana son ƙarin bayani akan yadda tsarin rubutu a Wikipedia yake duba nan Wikipedia Manual of Style, Punctuation acikin harshen turanci. Idan akwai abinda baka fahimta ba, zaka iya tambaya. Nagode Em-mustapha talk 21:37, 1 Oktoba 2021 (UTC)Reply

Nagode bisa kulawa dan uwa, amma writing style na British no spacing after punctuations, but will look into your correction. Tnx bro IbrahimYakubuomar (talk) 21:46, 1 Oktoba 2021 (UTC)Reply

Nagode da amsarka, amma fa default writing system a Wikipedia akwai space, dalilin da yasa na baka link kenan zuwa Wikipedia Manual of Style (MOS) domin karanta kaga yadda tsarin rubutun yake anan dan kaima kayi ƙoƙarin bin ƙa'idar, kuma wannan ƙa'idar ta Wikipedia ba'a harshen wata ƙasa ƙwara ɗaya aka yi ta ba. Shin mu a yanzu a harshen Hausa wace tsari ce muke bi ko zamu bi, shin zamu riƙa cire space ɗin ne yafi ko a riƙa sanyawa shine yafi? Dukda dai ban taɓa cin karo da wani littafi bahaushiya ba wacce aka rubuta batare da spacing after punctuation ba. Kayi hakuri, idan aka maido da gyararrakin ka da kayi a na share space, ina fatan ka fahimta. Nagode da ƙoƙari. Em-mustapha talk 22:48, 1 Oktoba 2021 (UTC)Reply

Salaam, Nagode sosai da wannan gyaran da kayimun.Tnx bro IbrahimYakubuomar (talk) 04:55, 2 Oktoba 2021 (UTC)Reply

Assalam, duba wannan shafin Michael Otedola ka rikitar da ita sanadiyar wannan edit ɗin da kayi, infobox ɗin ya lalace, kayi irin haka haka a maƙalar Sadiya Umar Farouk sai dana gyara. Ina fatan zaka riƙa kula sosai da taka tsantsan. Nagode. Em-mustapha talk 12:03, 5 Oktoba 2021 (UTC)Reply
Kuma nakan ga kana sanya fullstop bayan reftag, shima nan ba'a sanya masa fullstop, haka a bayan Category, shima ba'a sanya fullstop, a taƙaice dai duk wani tag a shafi ba'a sanya masa comma ko fullstop. Dafatan ka fahimta. Nagode da gudunmawar da kake bayarwa. Em-mustapha talk 12:23, 5 Oktoba 2021 (UTC)Reply

Mukala: Ƙugiya gyara sashe

Barka da warhaka IbrahimYakubuomar, da fatan kana lafiya. Muna godiya da gudummawar da kake ba da wa a wannan shafi na Hausa da fatan zaka tsaya ka cigaba da aiki mai kyau. Naga ka kirkiri mukala/article akan kungiya wacce kayi bayanin ma'anar ita kugiyar. To inaga kamar akwai inda ya fi dacewa da wannan watau Kamus na Hausa (Hausa Wikitionary) inda muke rubuta ma'anonin kalmomi. Saboda haka zan maida wanna shafin na kugiya zuwa can [[1]]. Idan kana neman karin bayani akan Wikitionary ko waninsa to kofa bude ta ke, kana iya tambaya na ko wani kwararren edita. NagodeUncle Bash007 (talk) 10:45, 20 Satumba 2022 (UTC)Reply

Gyara gyara sashe

Barka dai 787IYO, Sunana Gwanki Administrator a Hausa Wikipedia. Nayi duba da maƙalolin da kake ƙirƙira naga kusan dukkan su maƙaloli ne da ya kamata a yi su a Hausa Wiktionary. Kafin ka cigaba da ƙirƙirar makala a Hausa Wikipedia ka daure ka karanta wannan. Idan kana neman ƙarin bayani kayi min magana a shafi na na tattaunawa. Amma ka sani admins na Hausa Wikipedia ba za su cigaba da barin irin wadannan maƙalolin ba. Idan sunyi karo da su za su iya goge su. Nagode Gwanki(Yi Min Magana) 17:25, 21 Satumba 2022 (UTC)Reply

Translations for Wikimania 2023 gyara sashe

Hi 787IYO,

You are receiving this notification because you have listed yourself as a volunteer for Wikimania 2023 either on Meta or on Wikimania wiki. We already have a few pages related to Wikimania 2023 available for translation on Wikimania wiki. Your help with translating these pages in your languages would be highly appreciated. Currently the following pages are available for translation:

If you do not want to reiceive further notifications about pages related to Wikimania 2023, which are available for translation, you may remove your name from this list.

Thanks for your help! --Ameisenigel (talk)

This message was delivered through [[<tvar name="mass-delivery">Special:MyLanguage/Global message delivery</tvar>|Global message delivery]] --MediaWiki message delivery (talk) 14:14, 28 Disamba 2022 (UTC)Reply

Translations for Wikimania 2023 gyara sashe

Hi 787IYO,

You are receiving this notification because you have listed yourself as a volunteer for Wikimania 2023 either on Meta or on Wikimania wiki or because you have subscribed on Meta. We already have a few pages related to Wikimania 2023 available for translation on Wikimania wiki. Your help with translating the following pages in your languages would be highly appreciated:

If you do not want to reiceive further notifications about pages related to Wikimania 2023, which are available for translation, you may remove your name from this list.

Thanks for your help! --Ameisenigel (talk)

This message was delivered through Global message delivery --MediaWiki message delivery (talk) 14:50, 22 ga Janairu, 2023 (UTC)Reply

Translations for Wikimania 2023 gyara sashe

Hi 787IYO,

You are receiving this notification because you have listed yourself as a volunteer for Wikimania 2023 either on Meta or on Wikimania wiki or because you have subscribed on Meta. Your help with translating the following pages on Wikimania wiki in your languages would be highly appreciated:

If you do not want to reiceive further notifications about pages related to Wikimania 2023, which are available for translation, you may remove your name from this list.

Thanks for your help! --Ameisenigel (talk)

This message was delivered through Global message delivery --MediaWiki message delivery (talk) 09:40, 4 ga Maris, 2023 (UTC)Reply

mukala:Tsuru-tsuru gyara sashe

@787IYO, barka daii.. naga kaine ka kirkira mukalar tsuru-tsuru, Inaga wannan kalma ce bai kamata ta zama mukala ba..Saifullahi AS (talk) 06:53, 2 Disamba 2023 (UTC)Reply

Gyara fassara gyara sashe

Barka dai @787IYO, na bibiyi yadda kake fassara akwai kuskure sosai a Mukalolin ka. Kana amfani da fassarar Google ba tare da dubawa ba kana wallafawa. Akwai maƙalolin da kayi da yawa wanda basu cika sharuddan zama a Wikipedia Hausa ba dan haka za'a goge su sannan kuma ka rinka gyarawa a fassarorin Ka na gaba. Nagode Gwanki(Yi Min Magana) 11:37, 12 ga Maris, 2024 (UTC)Reply

Affiliations Committee News (January-March 2024) gyara sashe

 
Group photo of the 2023 EduWiki Conference in Belgrade, organized by Wikipedia & Education User Group

You can find this newsletter translated into additional languages on Meta-wiki. Kuyi ƙoƙarin fassara wannan saƙo zuwa Hausa

Quarterly newsletter sharing news and events about the work of Wikimedia's Affiliations Committee.

MediaWiki message delivery (talk) 12:56, 18 ga Afirilu, 2024 (UTC)Reply

Copyright violations gyara sashe

When you add content to Wikipedia, you agree to release that content under a free license. If you are not the copyright holder of that content, and add it to Wikipedia anyways, then your adding it to Wikipedia is a violation of the Terms of Use.

This article, which you created, is an unmodified machine translation of content picked from its two sources. This article is an unmodified machine translation of content from the one cited source.

Citing a source does not exempt you from copyright, nor does it make an unmodified machine translation acceptable. Please delete both articles.

Additionally, you had agreed to add attribution to the dozens of articles that you machine translated from the English Wikipedia. It has been a month and a half, and you have not done this. Attribution is required by the CC BY-SA 4.0 license, and your failure to provide it is again a violation of the Terms of Use.

Unfortunately, I did not see your request for adminship in time to oppose it. As I indicated on your Meta-Wiki talk page, I hoped that your being elected an administrator could be an opportunity to use your new userrights to delete the infringing content. You did not respond to my request on Meta, so I reiterate it here. Regards, Vermont (talk) 16:03, 25 ga Afirilu, 2024 (UTC)Reply

I will delete them, I am currently undergoing my wedding preparation. 787IYO (talk) 16:06, 25 ga Afirilu, 2024 (UTC)Reply
I have deleted them 787IYO (talk) 16:15, 25 ga Afirilu, 2024 (UTC)Reply
Omg, congrats! I hope that goes well, and sorry for taking your time away from that. Thanks for deleting the content, and good luck in the U4C elections :-). Regards, Vermont (talk) 20:44, 25 ga Afirilu, 2024 (UTC)Reply
My boss, hope you are going to vote for me? Regards for ensuring I must do the right work. 787IYO (talk) 20:48, 25 ga Afirilu, 2024 (UTC)Reply