Upma, uppumavu, ko uppittu abinci ne mai kauri da ake yi daga busashhen semolina ko kuma garin shinkafa mai kauri.[1] Upma sanannen girke-girke ne na kudancin Indiya, ta samo asali ne daga Indiya, wanda mutanen Kerala suka fi ci, da Andhra Pradesh, Tamil Nadu, Odisha, Telangana, Karnataka, Maharashtrian, da kuma Sri Lankan Tamil dish. Sau dayawa, dangane da yadda ake so, akwai nua'in kayan masarufi da ganyayyaki da ake kara mata.

Upma
abinci
Kayan haɗi wheat (en) Fassara
Tarihi
Asali Indiya
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Asalin Suna

gyara sashe

Sunaye daban daban na abincin ya samo asali ne daga kalmomin uppu, ma'ana gishiri a harshen Tamil, da kuma mavu wanda ke nufin hatsin kasa a harshen Tamil. A Arewacin Indiya ana kiran girkin da suna upma. Sannan kuma a Maharashtra ana kiransa da suna saanja a harshen Marati.

Language Roman Transliteration Native Unicode
Gujarati Upma ઉપમા
Kannada Uppittu, kharabath ಉಪ್ಪಿಟ್ಟು, ಖಾರಬಾತ್
Tamil Uppuma உப்புமா
Malayalam Uppumavu ഉപ്പുമാവ്
Telugu Upma, Uppindi ఉప్మా, ఉప్పిండి
Marathi Saanja, upma सांजा, उपमा
Konkani Rulaanv रुलांव
Hindi Upma उपमा
Odia Upma ଉପମା
Bengali Upma উপমা

Manazarta

gyara sashe
  1. "Poha or upma? Shabana Azmi and Twitter divided over breakfast dish". Hindustan Times. 9 October 2017. Archived from the original on 27 January 2018. Retrieved 27 January 2018.