Uchenna Kanu (haihuwa 20 Yuni 1997), Ya kasan ce dan wasan kwallan kafa ce e a Nijeriya, ya kasance kuma yana buga gaba wato Atakin a Swedish kulob Linköpings da kuma Najeriya a cikin tawagar kwallon kafa .[1]

Uchenna Kanu
Rayuwa
Haihuwa Jihar Abiya, 20 ga Yuni, 1997 (27 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Southeastern University (en) Fassara
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Harshen, Ibo
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Ƙungiyar kwallon kafa ta Mata ta Najeriya 'yan kasa da shekaru 172014-201443
  Nigeria women's national under-20 football team (en) Fassara2014-201430
  Kungiyar kwallon kafa ta mata ta Najeriya2019-2510
Gulf Coast Texans (en) Fassara2019-20191217
Sevilla FC (en) Fassaraga Janairu, 2020-ga Yuni, 202040
Linköpings FC (en) Fassaraga Yuni, 2020-20214222
Tigres UANL (en) Fassaraga Janairu, 2022-ga Janairu, 20233822
  Racing Louisville FC (en) Fassaraga Janairu, 2023-20
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Tsayi 1.73 m

Ayyukan duniya

gyara sashe

Kanu ya wakilci Najeriya a gasar cin kofin kwallon kafa ta mata ta FIFA ta matasa ‘yan kasa da shekaru 17 da kuma FIFA ta mata ta matasa‘ yan kasa da shekaru 20 . Ta yi babban wasan farko ne a ranar 8 ga Afrilu 2019 a wasan rashin nasara 1-2 ga Kanada.[2]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazartai

gyara sashe
  1. Uchenna Kanu at Soccerway
  2. "Uchenna Kanu – 2018 Women's Soccer – Southeastern University". Southeastern University Athletics.