Tony François (an haifeshi ranar 11 ga watan Afrilu, shekara ta alif dari bakwai da daya miladiyya 1971) dan wasan kwallon kafa ne na kasar Mauritius wanda ke taka leda a matsayin dan wasan gaba. Ya ci wa kungiyar kwallon kafa ta Mauritius kwallo daya a raga tsakanin shekarun 1998 da 2006.[1]

Tony François
Rayuwa
Haihuwa Moris, 11 ga Afirilu, 1971 (53 shekaru)
ƙasa Moris
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Mauritius men's national football team (en) Fassara1998-200651
Pamplemousses SC (en) Fassara2000-2002
Pamplemousses SC (en) Fassara2005-2007
AS Rivière du Rempart (en) Fassara2007-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka

Kididdigar sana'a

gyara sashe

Kwallayen kasa da kasa

gyara sashe
# Kwanan wata Wuri Abokin hamayya Ci Sakamako Gasa
1. 28 ga Agusta, 1993 Stade Linite, Victoria, Seychelles </img> Seychelles 6-2 Nasara 1993 Wasannin Tekun Indiya
2. 2 ga Nuwamba, 1997 National Stadium, Lobamba, Swaziland </img> Swaziland 1-0 Nasara Sada zumunci
3. 15 ga Agusta, 1998 Stade Linite, Saint-Denis, Réunion </img> Seychelles 3–4 Asara 1998 Wasannin Tekun Indiya
4. 15 ga Agusta, 1998 Stade Linite, Saint-Denis, Réunion </img> Seychelles 3–4 Asara 1998 Wasannin Tekun Indiya
5. 30 ga Mayu, 1999 Setsoto Stadium, Maseru, Lesotho </img> Lesotho 2–1 Nasara Sada zumunci
6. 20 ga Yuni 1999 Stade Paulo Brabant, Les Avirons, Réunion </img> Gabon 2–2 Zana 2000 Gasar Cin Kofin Afirka Q.
7. Oktoba 12, 1999 Kowloon, Hong Kong </img> Hong Kong 3–4 Asara Sada zumunci
8. 16 ga Yuli, 2000 Stade George V, Curepipe, Mauritius </img> Tanzaniya 3–2 Nasara 2002 Gasar Cin Kofin Afirka Q.
9. 13 Janairu 2001 Stade Anjalay, Belle Vue Harel, Mauritius </img> Afirka ta Kudu 1-1 Zana 2002 Gasar Cin Kofin Afirka Q.
Daidai kamar 17 Afrilu 2021 [2]

Manazarta

gyara sashe
  1. Tony François at National-Football-Teams.com
  2. Tony François - International Appearances - RSSSF