Tejumade Alakija
Tejumade Alakija (An haife ta ranar sha bakwai 17 ga watan Mayu 1925 - Agusta, 2013) . Ma'aikaciyar gwamnati ce 'yar Najeriya wacce ta zama shugaba mace ta farko a ma'aikatar farar hula ta Jihar Oyo . Cite error: Closing </ref>
missing for <ref>
tag Daga shekarar 1993 zuwa 1997, ta kasance Shugabar Jami’ar Abuja .
Tejumade Alakija | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Najeriya, 17 Mayu 1925 |
ƙasa | Najeriya |
Mutuwa | University College Hospital, Ibadan (en) , 23 ga Augusta, 2013 |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Adesoji Aderemi |
Karatu | |
Makaranta |
Westfield College (en) Jami'ar Oxford |
Sana'a | |
Sana'a | civil servant (en) da ɗan siyasa |
Gimbiya Alakija ta mutu a Asibitin Kwalejin Jami’a, Ibadan a shekarar 2013. [1]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Cite error: Invalid
<ref>
tag; no text was provided for refs namedstreet