Wikipedia:Gasar Hausa Wikipedia ta Shekara-shekara

 • Farawa: Talata, 1st, May 2021.
 • Gamawa: Asabar, 15th, May 2021.
Hausa Wikipedia Annual Contest Logo 02.png
• Gabatarwa

Gasa ce na shekara-shekara a Hausa Wikipedia, domin dabbaga yawan mukaloli ingantattu a Hausa Wikipedia, kuma domin editoci su tasiran tu da kwarewa wajen kirkiran mukaloli ingantattu a Hausa Wikipedia. Kuma har ila yau; domin samar da kyaututtuka ga duk wanda ya fafata a gasan na Hausa Wikipedia.

Hausa Wikipedia Annual Contest: Symbol wait.svg An fara gasa Ayi amfani da #HAC a cikin edit summary
Ka'idojin gasa
Mukalolin da za'a karba Yes check.svg Karbabbu

 • Ka Kirkira ko wanne irin Mukala (Article). Yes check.svg An karba
 • Ka samar da sakin layi (section) 4 a kowanne mukala. Yes check.svg An karba
 • Ka samar da Manazarta a kalla 4 a kowanne mukala. Yes check.svg An karba
 • Ka sanya Category a kalla 4 a kowanne mukala. Yes check.svg An karba
 • Ka samar da databox ko infobox a kowanne mukala.Yes check.svg An karba

Mukalolin da ba za'a karba ba X mark.svg Maidaddu

 • Mukala mara ma'ana (Article). X mark.svg Maidaddu
 • Mukalar da babu sakin layi (section) ko daya. X mark.svg Maidaddu
 • Mukalar da babu Manazarta ko daya. X mark.svg Maidaddu
 • Mukalar da babu Category ko daya. X mark.svg Maidaddu

Maki/points a kowanne mukala Yes check.svg points

 • Databox ko Infobox + 5 points
 • Duk hoto daya + 4 points
 • Duk reference/Manazarta daya + 3 points
 • Duk Category/rukuni daya + 2 points
 • Duk section daya + 1 points

An bama editocin umarnin rubuta mukalalolin da suka kirkira a shafin WP:Yan_Gasan_Hausa_Wikipedia da kuma adadin makin da suka samu a gaban mukalar .


 • Mukalar da babu databox ko infobox ko daya.X mark.svg Maidaddu

Kyaututtukan Gasa

Kayi kilikin wannan link din dake sama domin gani kyaututtukan Gasa da za'abayar. Sannan kayi kilkin din link din dake kasa wato Yan Gasan Hausa Wikipedia domin yin rejista.
Yan Gasan Hausa Wikipedia
Wadanda suka lashe gasa. Adadin maki (Points)
1st User:Ibraheem8088 8,900
2nd User:Abubakar A Gwanki 8,100
3rd User:M Bash Ne 5,130
4th User:Musaddam Idriss 3,510

Note Za'a bayar da kyaututtuka ne bayan kwana biyar da gama gasa