Najaatuhd
Barka da zuwa!
gyara sasheNi Robot ne ba mutum ba.
Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Najaatuhd! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:
- Gabatarwa
- Tutorial
- Cheatsheet
- Yadda ake rubuta muƙala
- Manufofin Hausa Wikipedia
- Shawarwari goma akan gyaran Wikipedia
Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 21:27, 25 Nuwamba, 2023 (UTC)
Saka Manazarta
gyara sasheBarka da aiki @Najaatuhd, Yadda like saka Manazarta ba daidai ne ba. Duba Yadda ake saka Maƙala] domin koyon yadda ake saka Maƙala kafin ci-gaba da yin wata maƙalar. Gwanki(Yi Min Magana) 05:37, 9 Satumba 2024 (UTC)
Yadda Ake Fassara cikin Sauki
gyara sasheAssalam @Najaatuhd, da fatan kina lafiya. Naga aiki da kikayi na fassara George Michael yayi kyau da fatan kuma zaki cigaba da bada gudummawarki. Amma akwai yadda ake fassara cikin sauki ta Content Translation tool (idan akwai mukalar a wani harshen, misali a English Wikipedia). Kawai abunda zakiyi zaki rubuta sunan mukalar kiyi rika latsawa yana fassara automatically, sannan ki rika bi kina 'yan gyararraki. Ga [https://ha.wikipedia.org/wiki/Special:ContentTranslation?title=Special:ContentTranslation&campaign=contributionsmenu&to=ha&from=en&page=Nigerian+Army|link] zuwa shafin fassara, idan kina neman karin bayani ki tuntube ni ko wani kwararre edita na kusa. Patroller>> 11:15, 12 Disamba 2024 (UTC)
- Wassalama Alaikum sir I didn’t know how to use the content translator,is there any problem if I continue editing without using the content translator Thank you sir Najaatuhd (talk) 18:17, 12 Disamba 2024 (UTC)