Najaatu Haruna Dalhatu Marubuciya ce kuma mai gyaran shafukan Wikipedia Hausa. Ta fara editin a shekarar 2022 a program din wikimania da akai a watan august na shekarar. Wanda a nan ne ta hadu da Adnan (Erdnernie) wato wanda zata aura. Editer ne shima kuma marubicin wikipedia.