Abusule dankofa
Jinjina
gyara sasheBarka da kokari Abusule dankofa. Kana ƙoƙari sosai, fatan zaka cigaba da jajircewa. Pharouqenr (talk) 17:28, 26 Nuwamba, 2024 (UTC)
Barka da zuwa!
gyara sasheNi Robot ne ba mutum ba.
Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Abusule dankofa! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:
- Gabatarwa
- Tutorial
- Cheatsheet
- Yadda ake rubuta muƙala
- Manufofin Hausa Wikipedia
- Shawarwari goma akan gyaran Wikipedia
Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 21:31, 4 Satumba 2023 (UTC)
Karin haske
gyara sashe@Abdurra'uf Uthman barka da safiya Abusule dankofa (talk) 13:25, 6 ga Yuli, 2024 (UTC) Barka da aiki @abusule dankofa. Kana aiki da kokari sosai,sai dai ka kara maida hankali wajan sanya Manazarta, hakan zai karama aikinaka kyau sosai. Pharouqenr (talk)
Gaisawa
gyara sashe@Dev ammar barka da safiya Abusule dankofa (talk) 13:27, 6 ga Yuli, 2024 (UTC)
- Sannu da Aiki. Dev ammar (talk) 13:32, 6 ga Yuli, 2024 (UTC)
Jawo Hankali
gyara sashe@Abusule dankofa......Barka da kokari da kuma jajaircewa da bada gudunmuwa a wikipedia ta hausa. inason in jawo hankalinka kamar yadda naga @Pharouqenr.. ya fada maka. yakamata ka inganta mukalolinka da saka masu manazarta, naga kana saka link na english wikipedia a matsayin manazarta wanda hakan ya sabawa dokar manazarta. idan kana bukatar taimako kayi mani magana Saifullahi AS (talk) 14:42, 23 Nuwamba, 2024 (UTC)
@Pharouqenr
Ina godiya Mai gd nah Abusule dankofa (talk) 17:41, 26 Nuwamba, 2024 (UTC)
Idasa Makala
gyara sasheBarka da yau @Abusule dankofa, naka kana fassara Makaloli, hakan abin a yaba ne. Sai da da ka fara fassara makala baka IDASATA ta sai ka koma Wata kuma. Muna fatan idan har ka fara fassara Makala, zaka riƙa idasa fassarar makalar gaba-dayan-ta kafin ka koma fassara wata Kuma. Nagode. BnHamid (talk) 04:28, 8 Disamba 2024 (UTC)
- @BnHamid.barka da safiya gdy ne ayi hakuri nafara ne network yaban matsala Amman ansha allhu xa agyara nagode sosai Abusule dankofa (talk) 05:45, 8 Disamba 2024 (UTC)