Tabkin Chadi
(an turo daga Tafkin Chadi)
Tabkin Cadi ko Chadi wani babban tabki ne dake a inda ake kira a yanzu dasunansa wato yankin tabkin chadi, wannan tabki yana a arewa maso gabashin ƙasar Nijeriya ne tsakanin jihar Borno, Kasar chadi, kasar Kamaru da kasar Nijar, kuma tabkin ya kasance mai mahimmanci ga alumman dake wannan kasashen da su ke kewaye da tafkin, a inda yake samar da ruwan amfani ga mutane sama da miliyan 30.
Tabkin Chadi | |
---|---|
General information | |
Height above mean sea level (en) | 100 m |
Yawan fili | 1,540 km² |
Vertical depth (en) | 10.5 m |
Volume (en) | 6.3 km³ |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 13°05′57″N 14°30′17″E / 13.09926303°N 14.50463451°E |
Kasa | Cadi, Kameru, Najeriya da Nijar |
Territory | Far North (en) |
Hydrography (en) | |
Inflow (en) | |
Watershed area (en) | 2,381,635 km² |
Ruwan ruwa | Chad Basin (en) |
Kimanin girman kasan da tabkin keda shi yakai: 1,350 km2 (520 sq mi) a shekara ta 2005 Zurfin tabkin yafara daga: 1.5 m (4 ft 11 in) zuwa matsanaicin zurfin dayakai 11 m (36 ft) sannan tsawon gabar tabkin yakai 650 km (400 mi)