Sunday Mba

Dan Wasan kungiyar Kwallon Kafa ta Najeriya

Sunday Mba,(an haife shi a shekara ta 1988) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Nijeriya daga, shekarar 2012.

Sunday Mba
Rayuwa
Haihuwa Aba, 28 Nuwamba, 1988 (36 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Enyimba International F.C.2005-200620
Enugu Rangers2007-2007
Enyimba International F.C.2007-2008184
Enugu Rangers2007-2009
Dolphin FC (Nijeriya)2009-20102711
Warri Wolves F.C.2010-20139323
  Ƙungiyar ƙwallon ƙafar ta Najeriya2012-2013
Enugu Rangers2013-2013
CA Bastia (en) Fassara2014-2015164
Yeni Malatyaspor (en) Fassara2015-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Lamban wasa 8