Sullivan Chime
Sullivan Iheanacho Chime (an haife shi 10 ga watan april shekara ta 1959) an zabe shi a matasayin gomna na jahar enugu a kasar najeria a april 2007, ya dauki officin a 29 ga watan may shekara ta 2007.
Sullivan Chime | |||||
---|---|---|---|---|---|
29 Mayu 2007 - 29 Mayu 2015 ← Chimaroke Ogbonnia - Ifeanyi Ugwuanyi →
2001 - | |||||
Rayuwa | |||||
Cikakken suna | Sullivan Iheanacho Chime | ||||
Haihuwa | 10 ga Afirilu, 1959 (65 shekaru) | ||||
ƙasa | Najeriya | ||||
Ƙabila | Tarihin Mutanen Ibo | ||||
Harshen uwa | Harshen Ibo | ||||
Karatu | |||||
Makaranta |
Jami'ar Najeriya, Nsukka Makarantar Koyan Lauya ta Najeriya | ||||
Harsuna |
Turanci Harshen Ibo Pidgin na Najeriya | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa da Lauya | ||||
Imani | |||||
Jam'iyar siyasa | Peoples Democratic Party |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.