Sheikh Aliyu Jaber
Sheikh Aliyu Jabir (An haife shi a ranar 3 ga watan Febrairu, shekarar 1976). Ya kasance mazaunin garin Madina dake ƙasar Saudi Arabiyya yakasance malamin addinin musulunci kuma makaranci Al-Kur'ani Hafizin Al-kur'ani mai girma.
Sheikh Aliyu Jaber | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Madinah, 3 ga Faburairu, 1976 |
ƙasa |
Yemen Indonesiya |
Mutuwa | Jakarta, 14 ga Janairu, 2021 |
Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (Koronavirus 2019) |
Karatu | |
Harsuna |
Larabci Indonesian (en) |
Sana'a | |
Sana'a | Mai da'awa, Ulama'u, qāriʾ (en) , Liman da ɗan wasan kwaikwayo |
Imani | |
Addini | Musulunci |
Ƙasar Sa
gyara sasheMallam Aliyu Jaber ya kasance mazaunin ƙasar Madinah ne dake Saudi Arebiya.
Rasuwar Sa
gyara sasheSheikh Aliyu Jabir, Allah ya karbi ransa a kasar Indonesiya.Ya rasune 14 ga watan Janairu, shekara ta 2021).
Sunan matarsa Deva Rachman ana kiranta da Ummu Fahad ko Umi Nadia.
Mallamin ya kasance yana da yara kamar haka; Al-hassan Ali Jabir, Ghait Ali Jabir, Fahad Ali Jabir