Shatu Garko
Shatu Sani Garko (an haife ta 23 ga Nuwamba,shekarar 2003) yar Najeriya ce kuma sarauniyar kyau wacce ta samu sarautar Miss Nigeria ta 44 a shekarar 2021. Ta yi nasara tana da shekara 18, ta yi fice saboda kasancewarta Musulma ta farko da ta sanya hijabi kuma ta lashe Gasar Miss Najeriya. Wata saruniyar kyau ta najeriya.[1]
Shatu Garko | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | jihar Kano, 23 Nuwamba, 2003 (21 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Karatu | |
Harsuna |
Turanci Hausa Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | model (en) |
Imani | |
Addini | Musulunci |
Bayan Fage
gyara sasheGarko yar asalin jihar Kano ce a Najeriya.[2]