Samuel Adesina

Dan siyasan Najeriya

Samuel Adesina (An haife shi a Shekarar 1958-9 ya rasu a watan Fabrairu,2014) ya kasance dan Siyasa kuma ya rike kakakin majalisar dokoki ta jihar Ondo (jiha) .[1][2]

Samuel Adesina
Rayuwa
Haihuwa Jahar Ondo, 1958
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Yarbanci
Mutuwa 3 ga Faburairu, 2015
Yanayin mutuwa Sababi na ainihi (bladder cancer (en) Fassara)
Karatu
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Nigeria Labour Party

A watan Aprilu 2011, yayi takaran kujeran gundumarsa ta, Odigbo II kuma ya lashe zaben ƙarƙashin jam'iyyar Labour Party. A ranar 29 Mayu,2011, an zaɓeshi a matsayin kakakin majalisar dokoki.[3] ya rike mukamin har na tsawon shekara Uku har zuwa rasuwanshi a ranar 24 ga Watan Fabrairu,2014, yanada shakara 56 a duniya sanadiyyar cutar Bladder Cancer.[4][5]


Manazarta

gyara sashe
  1. "Ondo State House Speaker Samuel Adesina Dies". African Spotlight. Archived from the original on 1 July 2016. Retrieved 21 April 2015.
  2. "Ondo Speaker Samuel Adesina is dead - TV CONTINENTAL". tvcontinental.tv. Archived from the original on 7 July 2014. Retrieved 21 April 2015.
  3. "Ondo Assembly speaker, Adesina, dies". The Punch - Nigeria's Most Widely Read Newspaper. Archived from the original on 25 February 2014. Retrieved 21 April 2015.
  4. Sad news: Ondo state House Speaker dies
  5. BLADDER CANCER IN NIGERIA: WHY SNAILS MATTER