Reni Folawiyo ta kasance lauya ce yar Najeriya, amman daga baya ta koma fannin kasuwanci, yar kasuwa ce kuma mai kirkirar Alara, tana da kantin sayar da kayan kwalliya irin na zamani,[1][2] kuma ta kasance tafi tafiyar da kasuwancin ta a yankin Afirka ta Yamma, wanda yawancin gine-ginen ta na Birtaniya da Ghana mai zane David Adjaye ne ya tsara fasalin gina ginan. Ta mallaki gidauniya a NOK Garden ta Alara don ciyar da abincin ga yan Afirka kyauta.[3][4][5]

Reni Folawiyo
Rayuwa
Haihuwa Landan
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta University of Warwick (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan kasuwa da Mai tsara tufafi

Farkon rayuwa da Ilimi

gyara sashe

Folawiyo an haife tane a Landan, ga marigayi Cif Lateef Adegbite, tsohon Babban Lauyan Najeriya kuma tsohon babban sakataren na Majalisar Koli ta Harkokin Addinin Musulunci kuma ya girma a Abeokuta, jihar Ogun, Najeriya.

Ta yi karatun shari'ar kasuwanci a Jami'ar Warwickdake Birtaniya, taniya gilataniya m sannan ta dawo Najeriya don fara aiki a kamfanin lauyan mahaifinta.[6]

Rayuwar ta

gyara sashe

Ta auri shahararran ɗan kasuwa nan mai suna Tunde Folawiyo a shekarar 1989 kuma suna da yara biyu, Faridah da Fuaad. [7][8]

Manazarta

gyara sashe