Razaq Olatunde Rom Kalilu
Razaq Olatunde Rom Kalilu farfesa ne a fasaha da tarihi a cikin sashen ilimin kimiyyar muhalli. A jami'ar Fasaha ta Ladoke, Ogbomoso.[1]Shi ne mukaddashin mataimakin shugaban jami'ar fasaha ta Ladoke Akintola da aka fi sani da (Lautech), wanda take yankin Ogbomoso, a jihar Oyo[2][3][4][5]
Razaq Olatunde Rom Kalilu | |
---|---|
Rayuwa | |
ƙasa | Najeriya |
Ƙabila | Yaren Yarbawa |
Harshen uwa | Yarbanci |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama | unknown value |
Karatu | |
Makaranta |
Jami'ar Obafemi Awolowo Jami'ar Ibadan |
Matakin karatu |
Bachelor of Arts (Honours) (en) Master of Arts (en) doctorate (en) |
Harsuna |
Turanci Yarbanci |
Sana'a | |
Sana'a | mataimakin shugaban jami'a, Malami, Hukumar kiyaye haɗurra ta tarayyan (Najeriya), polymath (en) , masani da materials engineering (en) |
Employers | Jami'ar Takanolaji na Ladoke Akintola |
Kyaututtuka | |
Mamba | International Association of Astronomical Artists (en) |
Rayuwar farko da ilimi
gyara sasheShi tsohon ɗalibi ne a jami'ar Ife( wanda a yanzu aka fi sani da jami'ar Ibadan.[6]Ya samu shaidar digirin digir gir wato PhD daga jami'ar ibadan (1992)[1][2]
Sana'a
gyara sasheYa fara aiki a jami'ar fasaha Ladoke Akintola a 1 ga watan satumba 1992. Naɗinsa a matsayin farfesa na fasaha da kuma fasahar tarihi ya kasance ranar 1 ga watan Oktoba 1999.An nada shi mataimakin shugaban riƙo a ranar 12 ga Yuni, 2023[7][2] kafun shiga jami'a.Talla, firamare, sakandire, kwalejin ilimi, da tsarin ilimin kimiyyar kere-kere duk fannoni ne na gwanintar Kalilu.[8][2]
Kwarewar Gudanarwa
gyara sasheKalilu ba malami ne kawai ba; shi ma admin ne. Ya rike mukamai da suka hada da:[8]
- Shugaban SSATHURAI a matakin reshe da na shiyya
- Shugaban Sashen
- Mataimakin Shugaban Kungiyar Daliban Fine Arts]
- Shugaban faculty
- Shugaban Kwamitin Deans da Provosts
- Shugaban Kwamitin Deans
- Mataimakin shugaban jami'a a LAUTECH.
Memba da Zumunci
gyara sasheNasarori
gyara sashe- Ya fara kawo ci gaba da karatun digiri na farko a fannin Fasaha (B.Tech.) a Fine and Applied Arts an kafa shi a Najeriya a 1992.
- Manhajar farko a Najeriya don karatun difloma, Master's, da Doctor of Falsafa a cikin fasahar studio[8]
lambar yabo
gyara sasheWallafe wallafe
gyara sasheWallafwe wallafen sa sun hada da
- Mutum mai gemu mai takalmi na fata: Musulunci, ilimin tarihi, da fasahar gani na Yarbawa[9]
- Ƙarfin Ƙarfafa Ruwa da Ƙaƙƙarfan gani na Gilashin Tsage-tsalle a matsayin Bangaren Gilashin yumbura Glazes
- Fitowar ash glazes daga kashin shanu
- Kwatanta Kasusuwan Kasusuwa na Red Sokoto (Capra Hiracus) da Dwarf na Yammacin Afirka (Capra Aeagurus) awaki don samar da Glazes.
- Nau'in Nau'i da Salon Amfani na Ankara a Ƙarni na Ashirin da Farko Kudu maso Yammacin Najeriya
- Halayen Al'adu a cikin ƙirar talla a Najeriya
- Factor of House Forms a cikin Cikin gida Ingantattun Muhalli na gidaje a Zababbun Garuruwa a Jihar Oyo, Najeriya.[10]
Manazarta
gyara sashe- ↑ 1.0 1.1 Admin, Law Nigeria (2020-07-09). "ENVIRONMENTAL SCIENCES POLICY AND PROJECTS EXPERTS IN NIGERIA" (in Turanci). Retrieved 2023-12-07.
- ↑ 2.0 2.1 2.2 2.3 "LAUTECH Appoints Prof Kalilu As Acting Vice-Chancellor". Independent.
- ↑ "BREAKING: LAUTECH gets new Acting VC, Rom Kalilu, he's first Ogbomoso person to hold the post – Ogbomoso Insight" (in Turanci). 2023-06-09. Retrieved 2023-12-07.
- ↑ "LAUTECH: Kalilu's tenure as Acting VC extended – Ogbomoso Insight" (in Turanci). 2023-12-02. Retrieved 2023-12-08.
- ↑ Ige, Oluwole (2023-07-13). "LAUTECH matriculates 9,706 students, grants scholarship to top UTME scorer". Tribune Online (in Turanci). Retrieved 2023-12-09.
- ↑ ChinonsoIbeh (2023-06-12). "Prof Razaq Olatunde Rom Kalilu Appointed LAUTECH Acting VC". Jamb Admission (in Turanci). Retrieved 2023-12-08.
- ↑ NationalInsight (2023-06-09). "LAUTECH Appoints Professor Kalilu As Acting Vice-Chancellor". National Insight News (in Turanci). Retrieved 2023-12-07.
- ↑ 8.0 8.1 8.2 8.3 8.4 8.5 8.6 8.7 ChinonsoIbeh (2023-06-12). "Prof Razaq Olatunde Rom Kalilu Appointed LAUTECH Acting VC". Jamb Admission (in Turanci). Retrieved 2023-12-08.
- ↑ "AfricaBib | Author/Editor list: Kalilu, Razaq Olatunde Rom". www.africabib.org. Retrieved 2023-12-07.
- ↑ Rom, Kalilu, Razaq Olatunde; Kunle, Ayinla , Abdulrasaq; Dolapo, Amole (2021-10-27). "The Factor of House Forms in Indoor Environmental Quality of Houses in Selected Cities in Oyo State, Nigeria" (in Turanci). Cite journal requires
|journal=
(help)