Rana
Rana Wata babbar halitta ce dake fitar da iska da haske sakamakon ci da wuta da takeyi, hakane yasa tazama fitilar dake haskakasararin samaniya gaba daya, a takaice dai rana itace ke haskaka gaba dayan Duniyoyi dake cikin sararin sama gaba daya duniyoyin suna zagaye rana a bisa kudirar Ubangiji zageye akasin hannun agogo wato tana zagaye ne ta hannun hagu. shi yasa mu duniyarmu take daukar har tsawon kwanaki 360 kafin ta gama zagaye rana, hakan nan kowacce duniya akwai adadin kwanakin datake dauka kafin ta gama zagaye rana.
![]() | |
---|---|
G-type main-sequence star (en) ![]() ![]() | |
![]() | |
Bayanai | |
Bangare na |
Solar System (en) ![]() |
Has boundary (en) ![]() |
corona (en) ![]() |
Present in work (en) ![]() |
Star Trek (en) ![]() |
Parent astronomical body (en) ![]() |
Galactic Center of Milky Way (en) ![]() |
Spectral class (en) ![]() | G2V |
Depicted by (en) ![]() |
The Sun in culture (en) ![]() |
Notation (en) ![]() |
solar symbol (en) ![]() |
Rana itace fitila mafi girma acikin sararin samaniya itace ke samar da haske mafi karfi.
AnazarciGyara
Wannan ƙasida guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.