Wuta wannan kalmar na nufin wani abu ja wanda yake iya ƙona etace da dabbobi har ma da mutum. Ana dafa abinci dashi. Ita wuta ana samunta daga haɗa dutse guda biyu, wanda mafi yawan haka Mutanen da ne suke haka.[1] A wannan zamanin da wani abu wanda ake kira da ashana watau da turanci Matches.

Wuta
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na physical phenomenon (en) Fassara da combustion (en) Fassara
Amfani roasting (en) Fassara da Dafa abinci
Has cause (en) Fassara combustion (en) Fassara
Yana haddasa thermal energy (en) Fassara
Immediate cause of (en) Fassara burn (en) Fassara, ɗumi da Toka
Has characteristic (en) Fassara zafi
wuta
wuta
wuta

Ana anfani da wuta ta bangarori da dama kamar dafa ruwa, girki, da kone _kone kamar kona shara da dai sauran su.

Manazarta gyara sashe

  1. Paul, Newman; Roxana Ma, Newman (1977). Modern Hausa-English dictionary. University Press Plc Ibadan. ISBN 0195753038.