Fari dai nau'i ne na kala dake banbanta launi, shi dai fari ana nufin abu mai haske wanda hasken shi ya haskaka sosai.

Fari
launi da HTML4 named color (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na Haske da achromatic color (en) Fassara
Gajeren suna W
SRGB color hex triplet (en) Fassara FFFFFF
CSS color keyword (en) Fassara white
Hannun riga da Baki (Black)
Farar faifa

Ma'anar Fari gyara sashe

 
farar fulawa

A duk lokacin da ake ce ga wani abu fari to zamu ga ana kyautata zato akan shi kuma hana san abun saboda hakan ya samo asali ne tun daga na'uin kalar ta fari da ake ganin ta da kyau.

Abubuwa farare gyara sashe

1.Tantabara 2.Takarda 3.Alli Da dai sauran su. [1]

Manazarta gyara sashe