Ramon Azeez

Dan Wasan kungiyar Kwallon Kafa ta Najeriya

Ramon Azeez (an haife shi a shekara ta 1992) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Nijeriya daga shekarar 2014.

Ramon Azeez
Rayuwa
Haihuwa Abuja, 12 Disamba 1992 (32 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  kungiyan kwllon kafa ta yan shieka ta 172009-200971
  UD Almería B (en) Fassara2011-2016787
  Ƙungiyar kwallon kafa ta Maza ta Najeriya ta 'yan kasa da shekaru 202011-201291
  Unión Deportiva Almería (en) Fassara2012-
  Ƙungiyar ƙwallon ƙafar ta Najeriya2014-201960
  Club Deportivo Lugo (en) Fassara2017-31 ga Janairu, 2019492
  Granada CF (en) Fassara31 ga Janairu, 2019-31 ga Augusta, 2021402
FC Cartagena (en) Fassara1 ga Faburairu, 2021-30 ga Yuni, 2021160
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Lamban wasa 31
Tsayi 169 cm
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe