Jaipur birni ne, da ke a jihar Rajasthan, a ƙasar Indiya. Shi ne babban birnin jihar Rajasthan. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, akwai jimilar mutane 3,046,163. An gina birnin Jaipur a karni na sha takwas bayan haifuwan annabi Issa.
Jaipur |
---|
जयपुर (hi) |
|
|
|
|
Wuri |
---|
|
|
|
Ƙasa | Indiya |
State of India (en)  | Rajasthan |
Division of India (en)  | Jaipur division (en)  |
District of India (en)  | Jaipur district (en)  |
|
|
Babban birnin |
|
---|
Yawan mutane |
---|
Faɗi |
3,073,350 (2011) |
---|
• Yawan mutane |
4,761.75 mazaunan/km² |
---|
Labarin ƙasa |
---|
Yawan fili |
645,425,037 m² |
---|
Altitude (en)  |
431 m |
---|
Bayanan tarihi |
---|
Wanda ya samar |
Jai Singh II (en)  |
---|
Ƙirƙira |
1727 |
---|
Tsarin Siyasa |
---|
• Shugaban gwamnati |
Ashok Parnami (en)  |
---|
Bayanan Tuntuɓa |
---|
Lambar aika saƙo |
302001 |
---|
Kasancewa a yanki na lokaci |
|
---|
Tsarin lamba ta kiran tarho |
141 |
---|
Wasu abun |
---|
|
Yanar gizo |
jaipurmc.org |
---|