Fadar shugaban kasa ita ce tsohuwar fadar shugaban kasa dake Marina a birnin Lagos a Najeriya.

Presidential Lodge
Gidan Shugaban Kasa Janar bayani Salon gine-gine Neoclassical, Palladian
Wuri Marina, Lagos, Lagos State, Nigeria
Mai shi Gwamnatin jihar Legas
Zane da gini Gine-gine Turawan mulkin mallaka na Burtaniya

Tarihi gyara sashe

An gina ta a lokacin mulkin mallaka na Birtaniya.

Bayan da gwamnatin tarayya ta koma Abuja a 1991 fadar ta rasa aikinta yayin da sabuwar kujerar shugaban kasa ta zama Aso Villa. An mika tsohon gidan ga gwamnatin jihar Legas a shekarar 2017.[1][2][3]

Duba kuma gyara sashe

Manazarta gyara sashe

  1. "Muhammadu Buhari releases Lagos Presidential Lodge to Ambode". 6 November 2016.
  2. "20 Years After, FG Hands over Marina Presidential Lodge to Lagos".
  3. "Nigerian government finally hands over presidential lodge to Lagos [PHOTOS]". 17 August 2017.

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe