Oba na Lagos
Oba (Sarki) na Lagos ya kasan ce shine shugaban gargajiya, na Jihar Lagos, garin Yarbawa dake a gabar teku wanda yakaiga zama birni mafi yawan alumma a nahiyar Afirka bayan samun suna Jihar Lagos tazama cibiyar hada-hadar kudi da kasuwanci a kasar Nijeriya. Sarkin bashi da wani karfi na siyasa, amma ana nemansa amatsayin mai bada shawara mai taimako ga yan'siyasa wadanda ke neman wani abu a hannun mazauna Jihar ta Lagos. Baccin wasu girma da ayyuka da yake dashi, Oba yana taimakawa sosai a wurin Eyo festival da kuma shiga cikin tallata yawon bude ido a garin a madadin birnin, yakan fadi cewa, "yakamata kaje Lagos".
Oba na Lagos | |
---|---|
position (en) da noble title (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | ruler (en) |
Farawa | 1630 |
Suna a harshen gida | Oba (king) of Lagos |
Officeholder (en) | Rilwan Akiolu |
Ƙasa | Najeriya |
Applies to jurisdiction (en) | Lagos, |