Philipa Idogho yar Najeriya ce mai gudanarwa a fannin harkokin ilimi ta Auchi Polytechnic, Auchi Edo State.[1] A tsakanin shekarun 2008 da 2016. Ita ce mace ta farko shugabar makarantar kuma an lura da cewa ta taka rawar gani wajen inganta ayyukan ilimi da kuma samar da alhaki a cikin makarantar a lokacin mulkinta.[2][3][4][5]

Philipa Idogho
rector (en) Fassara


dean (en) Fassara

Rayuwa
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Jami'ar jahar Benin
Jami'ar Ambrose Alli
Auchi Polytechnic (en) Fassara
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a Malami
Employers Auchi Polytechnic (en) Fassara
Takarda akan philipa

Rayuwar farko da ilimi

gyara sashe

Idogho tsohuwar ɗaliba ce a Auchi Polytechnic, Auchi, Jihar Edo.[6] Tana da digiri na biyu a fannin Gudanar da Ilimi daga Jami'ar Benin, sannan ta yi digirin digirgir a fannin gudanar da ilimi daga Jami'ar Ambrose Alli.[7]

Daga shekarun 2008 zuwa 2016, Idogho ta kasance shugabar Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Auchi, Auchi Edo State.[8] Tsarinta na gudanar da harkokinta na tabbatar da zaman lafiya a makaranta ya janyo mata suka a tsakanin masu ruwa da tsaki a makarantar.[9][10][11] An maye gurɓin ta da Dr Momodu Sanusi Jimah a matsayin mukaddashin, kafin shugaban kasa Muhammadu Buhari ya naɗa shi a shekarar 2018.[12]

Duba kuma

gyara sashe
  • Idogho

Manazarta

gyara sashe
  1. Okogba, Emmanuel (2019-01-13). "ASUU strike won't affect Auchi Poly conference – Fmr Dean, School of Arts & Design". Vanguard News Nigeria (in Turanci). Retrieved 2019-03-24.
  2. "My parents gave out my daughters for marriage before they are 22 yrs – Mrs Idogho". Vanguard. 2013-02-22. Retrieved 2018-09-12.
  3. "The secrets of Auchi Poly's rating as Nigeria's best polytechnic, by Rector". Vanguard. February 29, 2012. Retrieved 2018-09-12.
  4. "Federal Polytechnic, Auchi ranked best in Africa". Dailypost.ng. February 17, 2013. Retrieved 2018-09-12.
  5. "Nigeria: The Iron Lady, Auchi Poly and the Mechatronic Equipment". allAfrica.com. December 14, 2014. Retrieved 2018-09-12.
  6. Okogba, Emmanuel (2019-01-13). "ASUU strike won't affect Auchi Poly conference – Fmr Dean, School of Arts & Design". Vanguard News Nigeria (in Turanci). Retrieved 2019-03-24.
  7. "DR (MRS) PHILIPA OMAMHE IDOGHO". Auchi Poly. Retrieved 2018-09-12.
  8. Okogba, Emmanuel (2019-01-13). "ASUU strike won't affect Auchi Poly conference – Fmr Dean, School of Arts & Design". Vanguard News Nigeria (in Turanci). Retrieved 2019-03-24.
  9. "Unhappy ending for a 'performing' rector". The Nation. February 18, 2016. Retrieved 2018-09-12.
  10. "Groups condemn 'death wish' against Auchi poly ex Rector". peoplesdailyng.com. Retrieved 2018-09-12.
  11. "Nigeria: Idogho's Last Convocation Outing As Auchi Poly Rector". Vanguard. December 3, 2015. Retrieved 2018-09-12.
  12. "President appoints Rector for Auchi Poly". Pulse. 2018-03-06. Retrieved 2018-09-12.[permanent dead link]