Gilbert Onyekachukwu Ibezim (an haifeshi ranar 19 ga watan Nuwamba, 1978)[1] ɗan siyasan ƙasar Najeriya ne kuma likita wanda shine mataimakin gwamnan jihar Anambra a yanzu tun 17 ga Maris 2022.[2] Ibezim ya lashe zaben gwamnan jihar Anambra a 2021 tare da Gwamna Charles Soludo a dandalin Jam'iyyar All Progressives Grand Alliance (APGA).[3]Ibezim kuma dan uwa ne ga Bishop na Anglican na Diocese a Nijar, Alexander Ibezim.

Onyeka Ibe
Deputy Governor of Anambra State (en) Fassara

17 ga Maris, 2022 -
Nkem Okeke (en) Fassara
Election: 2021 Anambra State gubernatorial election (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa Najeriya, 19 Nuwamba, 1978 (46 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Harshen, Ibo
Ƴan uwa
Ahali Alexander Chibuzo Ibezim
Karatu
Makaranta Nnamdi Azikiwe University
Harsuna Turanci
Harshen, Ibo
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a likita da ɗan siyasa
Imani
Addini Kiristanci
Jam'iyar siyasa All Progressives Grand Alliance
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe
  1. "Dr Ibezim's Choice As Deputy Guber Candidate, Another Apga Master-stroke"
  2. Court dismisses suit seeking Soludo’s, deputy’s disqualifications as APGA candidate
  3. https://punchng.com/just-in-obiano-leaves-soludos-inauguration-venue-as-dignitaries-scramble-for-entrance/