Omoyele Sowore
Dan rajin kare hakkin dan Adam ne a Najeriya, mai fafutukar tabbatar da dimokuradiyya, tsohon dan takarar shugaban kasa, kuma ya kafa kamfanin dillancin labarai na intanet Sahara Reporters.
Omoyele Sowore (an haife shi a ranar 16 ga watan February shekarar 1971) ("Yele") ɗan Najeriya ne kuma mai Rajin Kare 'Yan'cin Ɗan'adam, mai son ganin cigaban Dimokaraɗiyya, tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa, kuma wanda ya mallaki shafin jaridar yanar gizo na Sahara Reporters,[1]
Omoyele Sowore | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Jahar Ondo, 16 ga Faburairu, 1971 (53 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama | Opeyemi Sowore (en) |
Karatu | |
Makaranta |
Jami'ar jahar Lagos School of International and Public Affairs, Columbia University (en) master's degree (en) |
Matakin karatu | master's degree (en) |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan kasuwa, Mai kare ƴancin ɗan'adam, blogger (en) , marubuci, lecturer (en) , entrepreneur (en) da ɗan jarida |
Employers |
African Action Congress (en) Sahara Reporters (en) |
Imani | |
Jam'iyar siyasa | African Action Congress (en) |
saharareporters.com |
A ranar 3 ga watan Augusta, shekatar 2019 hukumar tsaro ta farin kaya ta Najeriya wato (SSS) sun kama Sowore akan zargin cin amanar ƙasa da zagon ƙasa, bayan yayi kira ga 'Yan Najeriya da su shiga cikin gagarimin zanga-zangan da ya kira da suna RevolutionNow.[2]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Spiegel, Brendan (2011-11-19). "From Safety of New York, Reporting on a Distant Homeland". The New York Times (in Turanci). ISSN 0362-4331. Retrieved 2018-05-24.
- ↑ siteadmin (2019-08-04). "Sowore Arrested For Planning Revolution-DSS". Sahara Reporters. Retrieved 2019-09-07.