Olamilekan Adegbite shi ne ministan ma'adinai da ƙarafa na Najeriya.[1][2] Adegbite ya taɓa zama kwamishinan ayyuka da ababen more rayuwa a jihar Ogun a ƙarƙashin gwamnatin Ibikunle Amosun.[3]

Olamilekan Adegbite
Ɗan Adam
Bayanai
Jinsi namiji
Ƙasar asali Najeriya
Yaren haihuwa Yarbanci
Harsuna Turanci, Yarbanci da Pidgin na Najeriya
Sana'a ɗan siyasa
Muƙamin da ya riƙe Minister of Mines and Steel Development (en) Fassara

Manazarta gyara sashe