Olagunsoye Oyinlola soja kuma ɗan siyasan Najeriya ne. An haife shi a shekara ta 1951.

Olagunsoye Oyinlola
Gwamnan Jihar Osun

29 Mayu 2003 - 26 Nuwamba, 2010
Adebisi Akande - Rauf Aregbesola
Gwamnan Legas

Disamba 1993 - ga Augusta, 1996
Michael Otedola - Mohammed Buba Marwa
Rayuwa
Haihuwa Okuku, 3 ga Faburairu, 1951 (73 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Yarbanci
Karatu
Makaranta University of Madras (en) Fassara
Jami'ar Ibadan
Jami'ar Tsaron Nijeriya
Jami'ar Obafemi Awolowo
Kwalejin Rundunar Soji da Ma’aikata, Jaji
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party
Olagunsoye Oyinlola da Femi Fani-Kayode a shekara ta 2007.

Ya yi gwamnan (a lokacin mulkin soji) jihar Lagos daga Disamba a shekarar 1993 zuwa Agusta a shekarar 1996 (bayan Michael Otedola - kafin Mohammed Buba Marwa).