Oguntola Sapara
Oguntola Odunbaku Sapara (9 Yuni 1861 - Yuni 1935) likita ne na Yoruba, asalinsa daga Saliyo, wanda ya shafe mafi yawan aikinsa da rayuwarsa a Najeriya. An fi saninsa da kamfen dinsa na yaki da kyanda.
Oguntola Sapara | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Freetown, 9 ga Yuni, 1861 |
ƙasa | Najeriya |
Harshen uwa | Yarbanci |
Mutuwa | Lagos,, ga Yuni, 1935 |
Karatu | |
Makaranta |
University of Edinburgh (en) St Thomas's Hospital Medical School (en) King's College London (en) Makarantar Nahawu ta CMS, Lagos |
Harsuna |
Turanci Yarbanci Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | likita |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
gyara sashe- ↑ daisy (10 October 2021). "Oguntola Odunbaku Sapara". www.rcpe.ac.uk. Retrieved 23 April 2022.