Shari'ar Musulunci tana da ma'anar aure da ake kira Nikah (نكاح). Auren al’ada baya ƙarewa, sai dai idan anyi saki. Bugu da kari, akwai aure na wani lokaci, wanda kuma ake kira Nikah Mut'a.Musulmin Sunni bai yarda da Nikah Mut'a ba; sun ce halaccin karuwanci ne. Duk da wannan, wasu makarantun shari'a na Sunni sun kirkiro irin wadannan aƙidoji.

Nikah
Islamic term (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na marriage law (en) Fassara da religious marriage (en) Fassara
Bangare na Islamic marital jurisprudence (en) Fassara, Sabil Allah (en) Fassara da al-Sirat al-Mustaqim (en) Fassara
Amfani chastity in Islam (en) Fassara, Maqāṣid al-Sharīʿah (en) Fassara da Maqāṣid al-Qur'an (en) Fassara
Facet of (en) Fassara Fitra (en) Fassara, Istiqama (en) Fassara da Suluk (en) Fassara
Sunan asali نِكَاحٌ، زَوَاجٌ
Vocalized name (en) Fassara نِكَاحٌ، زَوَاجٌ
Suna saboda Aure
Muhimmin darasi Islamic sexual jurisprudence (en) Fassara, family in Islam (en) Fassara, Mata a musulunchi, Islam and children (en) Fassara da childbirth in Islam (en) Fassara
Wata amarya ta sanya hannu kan takardar shaidar aure, a Pakistan .
auren wasu mutane a indiya
Ango yana daure hannun amaryarsa
Amarya da ango yan kasar najeriya
Amarya da ango yan kasar Amurka

A Nikah, ana neman mata da miji sau uku don neman izinin yin hulɗa da kuma shaidu don haka daga baya ba wanda zai iya da'awar fyaɗe.