Mata (aure)

Macen aure

Mata ko matar aure itace macen dake a cikin alakar zaman takewar aure.

Wikidata.svgmata
affinity (en) Fassara
William-Adolphe Bouguereau (1825-1905) - The Proposal (1872).jpg
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na female human (en) Fassara da miji/mata
Bangare na married couple (en) Fassara
Has quality (en) Fassara mace
Hannun riga da miji

Kuma kalmar ana cigaba da amfani dashi ga macen da ta rabu ko tabar alakar zaman aure, kodai ta sanadiyar saki ko rasuwar mai-gidanta, mijinta ne, ana kiranta da sunan widow da turanci, amma a al'adar bahaushe da wanda mijinta ya rasu da wanda aka saka dukkaninsu ana kiransu ne da Zaurawa, na miji kuma bazawari.